Abun al'jabi: Kalli hallitar da wata tunkiya ta haifa a garin Funtua

Halittar da wata tunkiya ta haifa a Funtua

Kunkiyar ta haifi wata hallita mai kama da mutum a unguwar gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua.

Al'ummar  Funkua dake jihar Katsina sun gan wani abun al'ajabi inda wata tunkiya ta haifi wani hallita da ba'a iya tantance ko dabba ce.

Abun al'ajabin ya faru ne a unguwar Gangaren tasaulawa dake karamar hukumar Funtua.

Kamar yadda wani ma'abocin dandalin Facebook ya wallafa a shafin sa tunkiyar ta haifi wannan halitar mai kama da mutum sabanin yadda mai dabbar ke tsammani.

 

Ba'a iya tantance ainihin sigar halittar da dabbar da haifar.

Source: Pluse ng

Sharing is caring!

You may also like

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *